Mohammed Raus Sharif

Mohammed Raus Sharif
Rayuwa
Haihuwa Rembau District (en) Fassara, 4 ga Faburairu, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Maleziya
Ƙabila Minangkabau (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Malaya (en) Fassara
Sekolah Tuanku Abdul Rahman (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci

Mohamed Raus bin Sharif (Jawi; an haife shi a ranar 4 ga watan Fabrairun shekara ta 1951), lauya ne na Malaysian da ya yi ritaya wanda ya yi aiki a matsayin Babban Alƙalin Malaysia na takwas[1] daga ranar 1 ga watan Afrilun 2017 har zuwa ranar 31 ga watan Yulin shekara ta 2018.[2] Ya maye gurbin Arifin Zakaria.

  1. "The Honourable Tan Sri Dato' Seri Md Raus Bin Sharif". Chief Registrar's Office, Federal Court of Malaysia. Archived from the original on 10 March 2018. Retrieved 8 April 2017.
  2. Harun, Hana Naz (1 April 2017). "Tan Sri Md Raus appointed new Chief Justice". New Straits Times. Retrieved 2 May 2017.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search